Karawa rubutu girma
Saturday, 7 August 2021
Copy the link below and Share with your Friends:
Yau zanyi muku bayani akan yadda zaki
karawa rubutun girma (size)
ko kauri (bold)
ko kuja masa Layi(under line)
ko karkatacce ( italic) ko change design na rubutun (font) a wajan posting a manhajar Arewawinners !